Linda SokhuluFrom Wikipedia, the free encyclopedia Linda Sokhulu 'yar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu. A cikin shekarar 2014, ta sami zaɓin mafi kyawun 'yar wasa a lambar yabo ta 10th Africa Movie Academy Awards.
Linda Sokhulu 'yar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu. A cikin shekarar 2014, ta sami zaɓin mafi kyawun 'yar wasa a lambar yabo ta 10th Africa Movie Academy Awards.