![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/c/cb/Francesco_Melzi_-_Portrait_of_Leonardo.png/640px-Francesco_Melzi_-_Portrait_of_Leonardo.png&w=640&q=50)
Leonardo da Vinci
From Wikipedia, the free encyclopedia
Leonardo da Vinci, an haife shi a Vinci (yanzu Italiya) a shekara ta alif 1452, ya mutu a Amboise (Faransa) a shekara ta alif 1519. Ya kuma rayu a lokacin Renaissance. Ya kasance shahararren mai zane, injiniya, masanin kimiyya. Duk da cewa anfi sanin shi a matsayin mai zane, har ila yau ya shahara da ayyukansa na littafi, inda yake zane da rubuce rubuce akan abubuwa daban daban da suka shafi nazarin halittar dan Adam, taswira, labarin kasa da makamantansu.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Leonardo di ser Piero da Vinci |
Haihuwa |
Anchiano (en) ![]() |
ƙasa |
Republic of Florence (en) ![]() |
Mazauni |
Venezia Florence (en) ![]() Roma Florence (en) ![]() Milano |
Harshen uwa | Italiyanci |
Mutuwa |
Clos Lucé (en) ![]() |
Makwanci |
Château d'Amboise (en) ![]() |
Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi (cerebral hemorrhage (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Ser Piero da Vinci |
Mahaifiya | Caterina di Meo Lippi |
Abokiyar zama | Not married |
Karatu | |
Harsuna | Italiyanci |
Malamai |
Andrea del Verrocchio (en) ![]() John Argyropoulos (en) ![]() Paolo dal Pozzo Toscanelli (en) ![]() |
Ɗalibai | |
Sana'a | |
Sana'a |
painter (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Wurin aiki |
Amboise (en) ![]() ![]() ![]() |
Employers |
Cesare Borgia (en) ![]() Ludovico Sforza (en) ![]() |
Muhimman ayyuka |
Adoration of the Magi (en) ![]() Virgin of the Rocks (en) ![]() Mona Lisa (en) ![]() The Last Supper (en) ![]() Lady with an Ermine (en) ![]() Vitruvian Man (en) ![]() Annunciation (en) ![]() Saint Jerome in the Wilderness (en) ![]() The Virgin and Child with Saint Anne (en) ![]() Saint John the Baptist (en) ![]() Leonardo's aerial screw (en) ![]() Portrait of Isabella d'Este (en) ![]() Head of a Woman (en) ![]() Salvator Mundi (en) ![]() Annunciation (en) ![]() |
Fafutuka |
High Renaissance (en) ![]() Renaissance |
Artistic movement |
Hoto (Portrait) religious painting (en) ![]() religious art (en) ![]() |
Imani | |
Addini | mulhidanci |
IMDb | nm1827914 |
![]() |
Kulle
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |