![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e7/Various_legumes.jpg/640px-Various_legumes.jpg&w=640&q=50)
Legum
From Wikipedia, the free encyclopedia
legum dan-ice ne ko iri na shukokin da ake kira da legum ko pulse. Legum ana nomansa domin cimar 'yan Adam da dabbobi ko kasuwanci, forage da kuma silage, kuma shukan legum na kara wa kasa karfin sinadirai wanda ake kira da green manure. legum sanannu sun hada da alfalfa, clover, peas, chickpeas, lentils, lupin bean, mesquite, carob, waken soya, gyada da tamarind.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Said to be the same as (en) ...
Legum | |
---|---|
crop (en) ![]() ![]() | |
![]() | |
Said to be the same as (en) ![]() |
cereal legume (en) ![]() |
Kulle