Kwamitin Canji da Maido da Cibiyoyi ( French: Comité pour la transition et la restauration des institutions, CTRI ) ita ce gwamnatin mulkin soja ta Gabon . Ta karbi mulki ne a shekara ta 2023 da ta yi juyin mulki a Gabon bayan soke zaben gama gari na 2023 .

Quick Facts Bayanai, Farawa ...
Kwamitin Canji da Maido da Cibiyoyi
Mulkin Soja
Bayanai
Farawa 30 ga Augusta, 2023
Gajeren suna CTRI
Rikici Juyin mulkin Gabon 2023
Chairperson (en) Fassara Brice Oligui Nguema (en) Fassara
Ƙasa Gabon
Gagarumin taron Juyin mulkin Gabon 2023
Kulle

Dubban mambobinta ne suka bayyana a safiyar ranar 30 ga watan Agusta cewa gwamnatin shugaba Ali Bongo Ondimba ta kawo karshe.[1] Daga cikin su akwai Kanar Sojoji da ’yan Jami’an Tsaron Republican.[2]

Janar Brice Oligui, wanda tsohon mai goyon bayan shugaban kasa ne, ya taimaka wajen aiwatar da juyin mulkin kuma aka nada shi a matsayin shugaban rikon kwarya.[3]

Nassoshi

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.