Kungiyar wasan kurket ta mata ta Jamus
From Wikipedia, the free encyclopedia
Tawagar kwallon kurket ta mata ta ƙasar Jamus ita ce tawagar da ke wakiltar kasar Jamus a wasannin kurket na mata na kasa da kasa. Ƙungiyar Cricket ta Jamus ce ta shirya ƙungiyar kuma ta kasance memba na Ƙungiyar Cricket ta Duniya (ICC) tun 1999. A baya Jamus ta kasance memba mai, alaƙa daga 1991 zuwa 1999.
Quick Facts Bayanai, Country for sport (en) ...
![]() | |
---|---|
women's national cricket team (en) ![]() | |
Bayanai | |
Country for sport (en) ![]() | Jamus |
Competition class (en) ![]() |
women's cricket (en) ![]() |
Wasa | Kurket |
Kulle