![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/b8/Flag_of_Liberia.svg/langha-640px-Flag_of_Liberia.svg.png&w=640&q=50)
Kungiyar kwallon kafa ta kasar Laberiya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Laberiya da ake yi wa laƙabi da Lone Stars tana wakiltar kasar Laberiya a gasar ƙwallon ƙafa ta duniya ta maza kuma hukumar kula da wasan ƙwallon ƙafar Laberiya ce ke kula da ita . Ko da yake ƙasar ta fitar da Gwarzon Ɗan Wasan Duniya na FIFA a shekara ta 1995, George Weah, ƙungiyar ƙwallon ƙafarta ba ta taɓa samun gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA ba kuma sau biyu kacal ta samu gurbin shiga gasar cin kofin Afrika - a shekarar 1996 da ta 2002 . Memba ce ta FIFA da kuma Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afirka (CAF).
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Laberiya |
Mulki | |
Mamallaki |
Liberia Football Association (en) ![]() |
liberiafa.com |
Kulle
![Grand_Gedeh_County_FootBall_Team_photo_taking_by_J.Rpland_Sobah_-_panoramio](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/90/Grand_Gedeh_County_FootBall_Team_photo_taking_by_J.Rpland_Sobah_-_panoramio.jpg/640px-Grand_Gedeh_County_FootBall_Team_photo_taking_by_J.Rpland_Sobah_-_panoramio.jpg)