Kungiyar kwallon kafa ta kasar Kongo ta kasa da shekaru 17
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta kasar Kongo ta kasa da shekaru 17 ita ce kungiyar kwallon kafa ta 'yan kasa da shekaru 17 ta Jamhuriyar Kongo kuma hukumar kwallon kafa ta Fédération Congolaise de Football ce ke tafiyar da ita. Tawagar ta fafata ne a gasar cin kofin UNIFFAC, da gasar cin kofin duniya ta ƙasa da shekaru-17 da kuma FIFA ƙasa da shekaru-17 World Cup .
Quick Facts Bayanai, Country for sport (en) ...
Kungiyar kwallon kafa ta kasar Kongo ta kasa da shekaru 17 | |
---|---|
national under-17 association football team (en) | |
Bayanai | |
Country for sport (en) | Jamhuriyar Kwango |
Competition class (en) | men's U17 association football (en) |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Mamallaki | Fédération Congolaise de Football (en) |
FIFA country code (en) | CGO |
Kulle