![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/f/f4/Flag_of_Niger.svg/langha-640px-Flag_of_Niger.svg.png&w=640&q=50)
Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Nijar
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kungiyar kwallon kafar mata ta Nijar ta wakilci Nijar a wasan kwallon kafa na duniya na mata . Hukumar kwallon kafa ta Nijar ce ke tafiyar da ita . Ta buga wasanni hudu da FIFA ta amince da su, biyu daga cikinsu sun yi rashin nasara a hannun kungiyar kwallon kafa ta mata ta Burkina Faso a shekarar 2007. Akwai kungiyar mata ‘yan kasa da shekaru 20 da ya kamata ta shiga gasar cin kofin mata na ‘yan kasa da shekaru 19 na Afirka a shekarar 2002 amma ta janye kafin buga wasa. Akwai matsalolin da ke tasiri ga ci gaban wasan kwallon kafa na mata a Afirka da ya shafi Nijar.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
women's national association football team (en) ![]() |
Ƙasa | Nijar |
Mulki | |
Mamallaki | Hukumar Kwallon kafar Nijar |
Kulle