Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Mauritius
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kungiyar kwallon ƙafa ta mata ta ƙasar Mauritius, ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta mata wacce ke wakiltar ƙasar Mauritius . Hukumar kwallon kafa ta Mauritius ce ke kula da ita kuma mambar FIFA ce, da hukumar kwallon kafa ta Afrika (CAF), da kuma hukumar kula da kwallon kafa ta kudancin Afrika (COSAFA). As of 2012[update] babban kocin shi ne Yves-Pierre Bodineau. Ci gaban wasan kwallon kafa na mata a kasar da ma nahiyar Afirka baki daya na fuskantar kalubale da dama, inda ba a samar da wani shiri na wasan kwallon kafa na mata a kasar ba sai a shekarar 1997. FIFA na baiwa hukumar kwallon kafa ta Mauritius kudi, kashi 10% na shirin bunkasa kwallon kafa a kasar a fannonin da suka hada da kwallon kafa na mata, da magungunan wasanni da kuma futsal.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Mauritius | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | women's national association football team (en) |
Ƙasa | Moris |
Mulki | |
Mamallaki | Mauritius Football Association (en) |
Kulle