![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/2/29/Flag_of_Eritrea.svg/langha-640px-Flag_of_Eritrea.svg.png&w=640&q=50)
Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Kasar Eritrea
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kungiyar kwallon ƙafa ta mata ta ƙasar Eritrea, ita ce ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta ƙasar Eritrea kuma hukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Eritrea (ENFF) ce ke kula da ita . Ba ta samu damar zuwa wasan karshe na gasar cin kofin duniya ta mata na FIFA ba ko kuma na mata na Afirka.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
women's national association football team (en) ![]() |
Ƙasa | Eritrea |
Mulki | |
Mamallaki |
Eritrean National Football Federation (en) ![]() |
Kulle
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Ghezai Tesfagabir ne ke kula da ita kuma yana buga wasannin gida a Asmara . A halin yanzu Eritrea ba ta da matsayi a cikin jerin sunayen mata na duniya na FIFA saboda rashin aiki fiye da watanni 18.