![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/4/4f/Flag_of_Cameroon.svg/langha-640px-Flag_of_Cameroon.svg.png&w=640&q=50)
Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Kamaru
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Kamaru wadda kuma aka fi sani da Indomitable Lionsses, ita ce tawagar kasar Kamaru kuma hukumar kula da wasannin kwallon kafar Kamaru ce ke kula da ita . Sun kare a matsayi na biyu a shekarun 1991, 2004, 2014, da kuma 2016 na gasar cin kofin Afrika ta mata, sun halarci gasar Olympics ta shekarar 2012 kuma sun shiga gasar cin kofin duniya ta mata na FIFA na farko a shekarar 2015 .
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
women's national association football team (en) ![]() |
Ƙasa | Kameru |
Laƙabi | Indomitable Lionesses |
Mulki | |
Mamallaki |
Fédération Camerounaise de Football (en) ![]() |
![]() |
Kulle