Komlan Agbégniadan
From Wikipedia, the free encyclopedia
Komlan Agbégniadan (wanda kuma aka fi sani da Platini )[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba kuma dan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ivory Coast Ligue 1 ASEC Mimosas.[2]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lomé, 26 ga Maris, 1991 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Kulle
A baya ya taba buga wasa a kungiyar WAFA ta Ghana ta gasar Premier daga ranar 15 ga watan Mayu 2016, bayan ya kasance tare da kungiyar Championnat ta Togo AS Togo-Port.[3]
Ya kasance memba a tawagar kasar Togo ta gasar cin kofin Afrika ta shekarar 2017.