Kogin Karakoro
From Wikipedia, the free encyclopedia
Karakoro kogi ne a yammacin Afirka, rafi ne na gefen dama na kogin Senegal kuma ya yi iyaka tsakanin Mali da Mauritania . Tsawon sa ya kai dari uku da goma kilomita .