Khami
From Wikipedia, the free encyclopedia
Khami, (wanda kuma aka rubuta shi da Khame, Kame ko Kami ) birni ne da ya lalace wanda ke da nisan kilomita, 22 yamma da Bulawayo, a cikin Zimbabwe. Ya taba zama babban birnin, masarautar Butwa,na daular Torwa. Yanzu abin tunawa ne na kasa, kuma ya zama Cibiyar Tarihi ta Duniya ta UNESCO a 1986.
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Khami | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Zimbabwe | |||
Province of Zimbabwe (en) | Bulawayo Province (en) | |||
Babban birnin |
Kingdom of Butua (en)
|
Kulle
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |