Khadija bint Khuwailid
From Wikipedia, the free encyclopedia
Khadija Yar Khuwailid An haifeta ne kafin shekaran giwaye, saboda lokacin ba'a fara kirgen shekaru ba saida aka baiwa manzon Allah S.A.W Annabta, ta kasance matar annabi ta farko kuma uwa ga yayan annabin rahma Annabi Muhammad S.A.W, ita ya fara aura a rayuwarsa, tin kafin a turo shi da Annabta, Yana daga falalarta [Annabi]Muhammad S.A.W, ita yafara aura a lokacin da aka ba annabi muhammad annabta ita yafara fada mawa, sa annan itace ta kwantar ma annabi muhammad da hankali a yayin da aka saukar me da suratul Alaq Ta nuname ba abinda zai cutar dashi saboda kyawawan dabi'ar sa.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Bayanai, Sunan asali ...
Khadija Yar Khuwailid | |
---|---|
Bayanai | |
Sunan asali | خديجة بنت خويلد |
Name (en) | ꠈꠣꠖꠤꠎꠣ |
Shekarun haihuwa | 6 century |
Wurin haihuwa | Makkah |
Lokacin mutuwa | 619 |
Wurin mutuwa | Makkah |
Wajen rufewa | Al Muallaa Cemetery (en) |
Uba | Khuwaylid ibn Asad (en) |
Uwa | Fatima bint Za'idah (en) |
Dangi | Hizam ibn Khuwaylid (en) , Awwam ibn Khuwaylid (en) , Halah bint Khuwailid (en) da Nawfal ibn Khuwaylid (en) |
Mata/miji | Q124407064 da Muhammad |
Harsuna | Ingantaccen larabci |
Sana'a | ɗan kasuwa, wholesale merchant (en) da Ɗan kasuwa |
Addini | Musulunci |
Kulle