Kebba Badjie
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kebba Badjie (an haife shi a ranar 22 ga watan Agusta shekara ta, 1999) kwararren dan wasan kwallon kafa ne na kasar Gambia wanda ke taka leda a matsayin dan wasan gefen hagu na kulob din 3. Liga VfB Oldenburg.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Kebba Badjie | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Serekunda (en) , 22 ga Augusta, 1999 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | winger (en) |
Kulle