![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/4/4a/Ghanaian_Rice_and_Chicken.jpg/640px-Ghanaian_Rice_and_Chicken.jpg&w=640&q=50)
Kayan abinci na Ghana
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kayan abinci na Ghana shine na mutanen ƙasar Ghana. An shirya manyan kayan abinci na Ghana a kusa da ingantaccen abinci, wanda kuma ake amfani da miya ko kuma miya wacce ke dauke da tushen sinadarai. Babban sinadarin mafi yawancin miya dai shine tumatirin-gwangwani ko za'a iya amfani da sabon tumatir. A sakamakon haka, kusan dukkanin kayan miyan Ghana da na suya suna ja ko kalan lemu a cikin su.
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
![]() | |
---|---|
national cuisine (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Al'adar nau'ikan abincin afrika |
Al'ada | Al'adun Ghana |
Ƙasa | Ghana |
Kulle
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/88/Ghanaian_fruit_pineapple_and_taro_leaves_%28masterclass_dish%29.jpg/640px-Ghanaian_fruit_pineapple_and_taro_leaves_%28masterclass_dish%29.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/2/2b/LocationGhana.svg/640px-LocationGhana.svg.png)