![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/74/Au_centre_de_Casablanca_%25288177200639%2529.jpg/640px-Au_centre_de_Casablanca_%25288177200639%2529.jpg&w=640&q=50)
Kasabalanka
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kasabalanka birni ne, da ke a lardin Casablanca-Settat, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin lardin Casablanca-Settat. Bisa ga jimillar shekarar 2016, akwai mutane miliyan huɗu da dubu dari biyu da saba'in da dari bakwai da hamsin (4,270,750) a Casablanca. An gina birnin Casablanca a karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
الدار البيضاء (ar) Tigmmi tumlilt (shi) Casablanca (es) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Constitutional monarchy (en) ![]() | Moroko | ||||
Region of Morocco (en) ![]() | Casablanca-Settat (en) ![]() | ||||
Prefecture of Morocco (en) ![]() | Casablanca Prefecture (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,499,000 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 9,111.98 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 384 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 115 m | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna |
Nabila Rmili (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 20000 à 20200 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | MA-CAS | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | casablanca.ma |
Kulle