Yar Fim din kasar Indiya ce an haife ta a 1980 From Wikipedia, the free encyclopedia
Kareena Kapoor, (an haifeta ne a ranar 21 ga satumba na 1980)shahararriyar jaruma ce 'yar kasar indiya. Kuma diyar jarumi randhir kapoor da babita, kuma kanwar jaruma karisma kapoor.
Kareena Kapoor | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mumbai, 21 Satumba 1980 (43 shekaru) |
ƙasa | Indiya |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Randhir Kapoor |
Mahaifiya | Babita |
Abokiyar zama | Saif Ali Khan (16 Oktoba 2012 - |
Yara | |
Ahali | Karisma Kapoor (en) |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
Mithibai College (en) Government Law College, Mumbai (en) Welham Girls' School (en) Jamnabai Narsee School (en) Harvard Summer School (en) |
Harsuna |
Harshen Hindu Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo |
Tsayi | 1.65 m |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Imani | |
Addini | Hinduism (en) |
IMDb | nm0004626 |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.