Kamuku, filin shaƙatswa dake birnin gwari
From Wikipedia, the free encyclopedia
Filin shakatawa na Kasa na Kamuku wani wurin shakatawa na kasa ne na Najeriya a jihar Kaduna, tare da jimillar yanki kusan 1,120 square kilometres (430 sq mi). Wurin shakatawa yana da yanayin kiyaye muhalli, wato Savanna irin na Sudan.
Quick Facts Bayanai, Farawa ...
Kamuku, filin shaƙatswa dake birnin gwari | ||||
---|---|---|---|---|
national park (en) da tourist attraction (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1999 | |||
IUCN protected areas category (en) | IUCN category II: National Park (en) | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Q108196491 | |||
Heritage designation (en) | Important Bird Area (en) | |||
Shafin yanar gizo | nationalparks.africa… | |||
External data available at URL (en) | https://conservationsng.com/the-kamuku-national-park/ | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Kaduna | |||
Birni | Kaduna |
Kulle