Shugaban kasar Ghana na biyar kuma Lauya From Wikipedia, the free encyclopedia
John Kofi Agyekum Kufuor (an haife shi 8 Disamba 1938) ɗan siyasan Ghana ne. Ya kasance shugaban ƙasar Ghana daga 7 ga Janairun 2001 zuwa 7 ga Janairun 2009. Ya kuma taɓa zama Shugaban ƙungiyar Tarayyar Afirka daga 2007 zuwa 2008.
John Kufuor | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
30 ga Janairu, 2007 - 31 ga Janairu, 2008 ← Denis Sassou-Nguesso (en) - Jakaya Mrisho Kikwete (en) →
7 ga Janairu, 2001 - 7 ga Janairu, 2009 ← Jerry Rawlings - John Atta Mills →
24 Satumba 1979 - 31 Disamba 1981 Election: 1979 Ghanaian general election (en)
1 Oktoba 1969 - 13 ga Janairu, 1972 District: Atwima-Nwabiagya (en) Election: 1969 Ghanaian parliamentary election (en) | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Kumasi, 8 Disamba 1938 (85 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||
Harshen uwa | Twi (en) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Abokiyar zama | Theresa Kufuor | ||||||||
Yara | |||||||||
Ahali | Kwame Addo-Kufuor | ||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Exeter College (en) Bachelor of Laws (en) : Doka Lincoln's Inn (en) Babbar Makarantar Sakandare ta Osei Tutu Kwalejin Prempeh Jami'ar Oxford Master of Economics (en) : ikonomi | ||||||||
Harsuna |
Turanci Yaren Asante | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Lauya da ɗan kasuwa | ||||||||
Wurin aiki | Accra | ||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Katolika | ||||||||
Jam'iyar siyasa | New Patriotic Party |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.