Hukumar jami'ar Ambrose Alli ta kori wasu lakcarorin ta 4 saboda karɓar kuɗi ta bayan fage, an kora lakcarorin ne bayan wani taron gaggawa da hukumar jami'ar ta gudanar a ranar Laraba 1 ga watan Disamba shekara ta 2021.[4][5]
Jerin lakcarorin da aka kora da tsangayoyin da suke aiki:
Barr. Patrick Ikechuckwu Iweoha (Tsangayar shari'a)
Engr. Dr Lawrence Imaekhai
Engr. Dr Sumaila Jimoh (Tsangayar injiniyanci da fasaha)
Engr. Haruna Andrew Idoko (Masanin Fasaha a tsangayar injiniyanci da fasaha
Samantha Agazuma, ɗan cricketer na Najeriya.
Alibaba Akpobome, sanannen mai wasar barkwanci na kudancin Najeriya (Nigerian comedian)