Ja'far ibn Abi Talib
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ja'afar ibn Abi Talib (Larabci: جَعْفَرُ ٱبْنُ أَبِي طَالِبٍ, Ja'afar ibn Abī Ṭālib c. 590-629 AZ), wanda kuma aka sani da Ja'afar aṭ-Ṭayyār (Larabci: جَعْفَرُ ٱلطَّيَّارُ, 'Ja'afar Mai Tafiya [na Sama]'), ya kasance Sahabi kuma dan uwan Annabi Muhammadu (saw), kuma babban ɗan'uwan Ali.[1]
Quick Facts 'far ibn Abi Talib, Rayuwa ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 589 (Gregorian) |
Mutuwa |
Mu'tah (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Abu Talib ibn ‘Abd al-Muttalib |
Mahaifiya | Fatima bint Asad |
Abokiyar zama |
Asma bint Umays (en) ![]() |
Yara |
view
|
Ahali |
Jumanah bint Abi Talib (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | Shugaban soji |
Aikin soja | |
Ya faɗaci | Yakin Mu'tah |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Kulle