From Wikipedia, the free encyclopedia
Abū ʿAbdullāh Muhammad ibn Idrīs al-Shāfiʿī (larabci|أبـو عـبـد الله مـحـمـد ابـن إدريـس الـشـافـعيّ) yarayu daga
(767 zuwa 820 CE, ko kuma 150 zuwa 204 AH, hijra). An haifi Imam alShafi'i a watan Augusta shekara ta 767 CE
a garin birnin Gaza, Bilad al-Sham, a daular Abbasiyya
Sannan ya kuma rasu a shatara (19) ga watan Janairun shekara ta 820 CE (yanafa shekaru 54)
al-Fustat, a kasar Egypt. Imam Shafi'i Shehin Malamin addinin musulunci ne kuma balarabe, marubuci maikarantarwa, yana daya daga cikin wadanda suka fayyace ilimin fiqihu na farko, (Uṣūl al-fiqh) a addinin musulunci. Anfi kiransa da 'Shaykh al-Islām', al-Shāfi‘ī na kuma daya daga cikin manya manyan malamai hudu wadanda karatun su da ayyukan su wa addinin musulunci yasa aka kebe mazhabarsu amatsayin hanyoyi na dokokin bin addinin musulunci abisa sunnar manzon Allah tsira da amincin Allah sun tabbata agare shi, Mazhabar Imam din itace Shafi`iyya makatantar fiqhu ce (ko Madh'hab). Yakasance daya daga cikin manyan daliban Imam Malik ibn Anas kuman yataba rike gwamnan Najar.[1] An haife shi a garin Gaza, yayi rayuwa a garin Makkah, Madina, Yemen, Egypt da kuma kasar Baghdad. Imam alshafi'i shine ya wallafa littafai da dama kamar ''Risalah'', Usul al Fiqh, ''Kitab al-Umm''
Malamansa sune, Shaykh Imam Abu Hanifa, da Shaykh Ja'far al-Sadiq,[2] da kuma alshaykh Malik,[3] Sufyan ibn `Uyaynah, Muhammad al-Shaybani, Sayyidah Nafisah bint Al-Hasan[4][5]
Ya karanatar da dalibansa kamar su, Imam Ahmad ibn Hanbal, da Shaykh Ishaq Ibn Rahwayh da sauransu.
Imam Al-Shafi'i | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Gaza City (en) , 28 ga Augusta, 767 |
Mutuwa | Fustat (en) , 20 ga Janairu, 820 (Gregorian) |
Makwanci | Mausoleum na Imam Shafi'i |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Malamai |
Imam Malik Ibn Anas Muhammad al-Shaybani (en) Sufyan ibn `Uyaynah (en) Al-Layth ibn Sa'd (en) Wakee ibn al-Jarrah (en) Muslim ibn Khālid al-Zanjī (en) al-Zahrī (en) Q106650836 Ibn Abī Yaḥyá (en) Q20415302 Q108551574 Q106956225 Q106986510 Ibn ʻAlīyah (en) Abd-al-Wahhab ath-Thaqafí (en) |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | Islamic jurist (en) , muhaddith (en) , qadi (en) , Ulama'u da maiwaƙe |
Muhimman ayyuka |
Al-Risala (en) Kitab al-Umm (en) Musnad al-Shafi'i (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.