From Wikipedia, the free encyclopedia
Ilyasah Shabazz (an haife ta a 22 ga watan Yulin shekara ta alif 1962) itace yarinya ta uku daga cikin yaran Malcolm X da matarsa Betty Shabazz. Mawallafiya ce, littafin daya shahara shine, Growing Up X, mai shirya ayyukan al'umma ce, mai rajin kare hakkin al'umma, kuma ita mai maganganun kara karfin gwiwa ce.
Ilyasah Shabazz | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Queens (en) , 22 ga Yuli, 1962 (62 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Malcolm X |
Mahaifiya | Betty Shabazz |
Ahali | Malikah Shabazz (en) , Qubilah Shabazz (en) , Gamilah Lumumba Shabazz (en) , Atallah Shabazz da Malaak Shabazz (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Fordham University (en) Hackley School (en) Masters School (en) State University of New York at New Paltz (en) Scarborough Country Day School, New York (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | author (en) |
Muhimman ayyuka |
Growing Up X (en) X (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm1146255 |
ilyasahshabazz.com |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.