Ikara
Garine a cikin kaduna, a najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Ikara karamar hukuma ce da ke cikin jihar Kaduna a arewacin Najeriya, mai tazarar kilomita 75 daga arewa maso gabas daga birnin Zaria . Ikara a matsayin gunduma ta ƙunshi garuruwa biyar waɗanda su ne Ikara, tudun - wada, Nasarawa, Sabon - Gari, Jamfalan, Kurmin - Kogi, Hayin -Bawa, Pala da Saya - Saya. bi da bi. Majalisar karamar hukumar na karkashin jagorancin Sadiq Ibrahim Salihu.
Quick Facts Wuri, Bayanan Tuntuɓa ...
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Kaduna | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kulle
Manyan kabilun mutanen yankin su ne Hausawa da Fulani. Addininsu shine Musulunci da Kiristanci. Babban aikin su shine noma. Suna samar da masara, masarar Guinea, Wake, Waken Soya, Shinkafa, Rogo, Tumatir, Rake, da sauran kayayyakin amfanin gona da dama.