Hauwa'u
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hauwa'u (/i v / ; Hebrew ,
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Garden of Eden (en) ![]() |
Mazauni |
Garden of Eden (en) ![]() |
Mutuwa | unknown value |
Makwanci |
Cavern of the Patriarchs (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | no value |
Mahaifiya | no value |
Abokiyar zama | Adam |
Yara | |
Sana'a | |
Sana'a |
assistant (en) ![]() |
Mahalarcin
| |
Feast | |
December 24 (en) ![]() |
A cewar sura ta biyu na Genesis, Hauwa'u da Allah (Ubangiji) ya halitta da shashen haƙarƙarin Adam, dan ta zama abokiyar Adam. Ta faɗi cikin jarabawar maciji inda ya umurce ta da ta ci daga 'ya'yan itacen da aka hana daga itacen sanin nagarta da mugunta. Tana cin 'ya'yan itace tare da Adamu, kuma a sakamakon haka an kori mutane na farko daga gonar Aidan. Ikilisiyoyin Kirista sun banbanta kan yadda suke ɗaukar rashin biyayya na Adamu da Hauwa'u ga Allah (galibi ana kiran faɗuwar mutum), da kuma sakamakon abin da waɗannan ayyukan suka haifar a kan sauran 'yan adam. Koyarwar Kirista da na Yahudawa wani lokaci suna riƙe Adamu (mutumin farko) da Hauwa'u wani matakin daban na alhakin faɗuwar, duk da cewa koyarwar Islama tana ɗaukar nauyin biyu daidai.
Tare da Adam, Cocin Katolika ta al'adar zamanin ta amince da Hauwa'u a matsayin tsarkakkiya.[1] A gargajiya liturgical idi na Saints Adamu da Hauwa'u ya kasan ce bikin a ranar 24 ga watan Disamba tun da tsakiyar zamanai a Turai da dama al'ummai, ciki har da Estonia, Jamus, Hungary, Lithuania, da kuma Scandinavian al'ummai.