From Wikipedia, the free encyclopedia
Ginin Hasumiyar 'Yanci babban abin tarihi ne wanda ke cikin garin Bata a yankin nahiyar Afirka na ƙasar Equatorial Guinea.
Hasumiyar 'Yanci | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Gini Ikwatoriya |
Region of Equatorial Guinea (en) | Río Muni (en) |
Province of Equatorial Guinea (en) | Litoral (en) |
Birni | Bata (en) |
Coordinates | 1°52′N 9°46′E |
|
An kaddamar da shi ne a ranar 12 ga watan Oktoban shekarar 2011, a ranar bikin samun ‘yancin kan kasar. Tsarin ya ƙunshi hasumiya tare da yawo wanda ke canza launuka da dare saboda tsarin haske.[1] Daga cikin sauran abubuwan jan hankali akwai gidan cin abinci mai juyawa, wanda yake a saman.[2]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.