From Wikipedia, the free encyclopedia
Glasgow [lafazi : /gelasego/] birni ne, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Glasgow akwai mutane 615,070 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Glasgow a ƙarshen karni na shida bayan haifuwan annabi Issa. Joe Anderson, shi ne shugaban Glasgow, daga zabensa a shekarar 2012.
Glasgow | |||||
---|---|---|---|---|---|
Glaschu (gd) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Birtaniya | ||||
Constituent country of the United Kingdom (en) | Scotland (en) | ||||
Scottish council area (en) | Glasgow City (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 626,410 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 189.94 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 3,298 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | River Clyde (en) da River Kelvin (en) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Patron saint (en) | Saint Mungo (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Philip Braat (en) (2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | G1-G80 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 141 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | GB-GLG | ||||
NUTS code | UKM34 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | glasgow.gov.uk |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.