From Wikipedia, the free encyclopedia
Gidan kayan tarihi na São Sebastião gidan kayan gargajiya ne, wanda ke cikin wani sansanin sojoji na ƙarni na 16 a cikin birnin São Tomé, São Tomé da Principe. Ya ta'allaka ne a yankin arewa maso gabas na tsakiyar gari, a kudu maso gabashin ƙarshen Ana Chaves Bay. Ya kuma ƙunshi fasahar addini da kayan tarihi na zamanin mulkin mallaka. [1] Turawan Portugal ne suka gina katangar a shekara ta 1566 domin kare tashar jiragen ruwa da birnin Sao Tomé daga hare-haren 'yan fashi. [2] An kafa wani gidan wuta a cikin fortress a shekara ta 1866; an sake gina shi a shekara ta 1928.[3] An maido da fortress ɗin a karshen shekarun 1950. [4]
Gidan kayan tarihi na São Sebastião | |
---|---|
Wuri | |
Jamhuriya | Sao Tome da Prinsipe |
District of São Tomé and Príncipe (en) | Água Grande (en) |
Geographical location | São Tomé Island (en) |
Coordinates | 0°20′45″N 6°44′22″E |
History and use | |
Opening | 1575 (Gregorian) |
Heritage | |
|
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.