![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/a/ad/Gaston_Kabore_2013.jpg/640px-Gaston_Kabore_2013.jpg&w=640&q=50)
Gaston Kaboré
From Wikipedia, the free encyclopedia
Gaston Kaboré (an haife shi a shekara ta 1951) darektan fina-finan Burkinabe ne kuma jigo a masana'antar fina-finai ta Burkina Faso.[1] Ya samu lambobin yabo a fina-finansa na Wend Kuuni da Buud Yam. Shi ne wanda ya kafa Imagine Institute, makarantar da ya buɗe a birnin Ouagadougou na ƙasar Burkina Faso a shekara ta 2003, wadda ke ba da bita da wuraren zama ga kwararrun fina-finai da talabijin.
Quick Facts president (en), Rayuwa ...
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bobo-Dioulasso, 23 ga Afirilu, 1951 (72 shekaru) | ||
ƙasa | Burkina Faso | ||
Karatu | |||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da Masanin tarihi | ||
IMDb | nm0434095 |
Kulle