Femi Gbajabiamila (an haife shi a ranar 25 ga watan Yuni, shekara ta alif ɗari tara da sittin da biyu, 1962), akan rubuta sunan mahaifinsa da Gbaja-Biamila ko Gbajabiamila) Ɗan Najeriya ne, Lauya, wanda kuma shine Kakakin majalisar wakilan Najeriya a yanzu, kuma mamba ne daga jihar Lagos ɗan jam'iyar All Progressives Congress (APC)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Femi Gbajabiamila | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
12 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 ← Yakubu Dogara
11 ga Yuni, 2019 - District: Surulere I
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Surulere I
6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015 District: Surulere I
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 District: Surulere I
3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007 District: Surulere I | |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Haihuwa | Lagos, ga Yuni, 1962 (62 shekaru) | ||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Makaranta |
University of Illinois Chicago School of Law (en) Igbobi College (en) Jami'ar Lagos John Marshall Law School (en) | ||||||||||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Jam'iyar siyasa |
Action Congress of Nigeria (en) All Progressives Congress Alliance for Democracy (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Manazarta
Wikiwand in your browser!
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.