Fati Bararoji
From Wikipedia, the free encyclopedia
Fati Baffa Fagge kowacce aka sani da Fati Bararoji an haife ta kuma ta girma a unguwar Fagge,Kano;sunan Bararoji ya samo asali ne lokacin da ta fito a fim kuma ta yi rawar gani da sunan Bararoji.Ta yi aure da dan kawunta a Legas,tana da ya mace daya.
![]() |
![]() ![]() |