![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e8/Dala_Hill_in_Kano_State_08.jpg/640px-Dala_Hill_in_Kano_State_08.jpg&w=640&q=50)
Dutsen Dala
Dutse mai tarihi a Kano, Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Dutsen Dalla (wanda kuma aka rubuta shi da Dala) wani tsauni ne a cikin garin kano, jihar kano, Nigeria. Yana da tsawon kafa 1,753 feet (534 m) babba, akwai matakala a kan tsaunin (Dala) wanda ke da kafa dari tara da casa'in da tara (999) A karni na bakwai, tudun din ya kasance wurin da jama'a suke shiga aikin karfe. Ana tunawa da shine gun tsafin Tsumburbura daga shekara ta 700 CE har zuwa lokacin da credo ya ruguje sakamakon mamayar musulunci daga baya a karni na 13.kano asalin sunansa da suna Dala, daga bayan tsauni.
Quick Facts General information, Height above mean sea level (en) ...
Dutsen Dala | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Height above mean sea level (en) ![]() | 534 m |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 12°00′33″N 8°30′25″E |
Kasa | Najeriya |
Territory | Kano |
Kulle
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/0/06/KanofromDalaHill.jpg/640px-KanofromDalaHill.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/ec/Dalla_Hill_from_Kano_City.jpg/640px-Dalla_Hill_from_Kano_City.jpg)