From Wikipedia, the free encyclopedia
Daji ko Jeji wani gurine wanda halittu musamman dabbobi da dama suke rayuwa a cikisa, abubuwan da suke rayuwa a daji, akwai dabbobi masu bantsoro da kuma masu bam mamaki, sannan kuma akwai tsuntsaye,da kwari,sannan akwai sojoji (Army), da 'yan ta'adda da kuma fulani. Sannan daji wani gurine wanda yake da matukar hadarin gaske wajen shigarsa idan har bakasan yadda yakeba,saboda gurine me duhun bishiyoyi da ciyayi da kwazazzabo da kuma manyan duwatsu,gurine Wanda ba a rabashi da Aljanu da Macizai da sauran abubuwan cutarwa,akan iya samun komai acikin daji Alkairi da kuma sharri.
Daji | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Biophysical environment |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.