ChinnakaFrom Wikipedia, the free encyclopedia Chinnaka ko Cinnaka ko Tumadugayya wani ɗan karamin kwaro ne, baki mai mugun cizo yana kamada tururuwa amma saidai be kai ta girman jiki da kai ba. Chinnaka akan ganye cinnaka
Chinnaka ko Cinnaka ko Tumadugayya wani ɗan karamin kwaro ne, baki mai mugun cizo yana kamada tururuwa amma saidai be kai ta girman jiki da kai ba. Chinnaka akan ganye cinnaka