From Wikipedia, the free encyclopedia
Chijioke Nwakodo ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan kasuwa. Ya yi aiki a matsayin shugaban ma’aikatan jihar Abia na 3 daga ranar 3 ga watan Yunin 2015[1] har zuwa rasuwarsa a cikin watan Agustan 2017.[2]
Chijioke Nwakodo | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Chijioke |
Sunan dangi | Chijioke |
Shekarun haihuwa | 28 ga Maris, 1961 |
Wurin haihuwa | Abiya |
Lokacin mutuwa | ga Augusta, 2017 |
Harsuna | Harshen Ibo |
Sana'a | ɗan siyasa |
Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party |
Kafin naɗin nasa, ya taɓa riƙe muƙamin babban mai baiwa jihar Abia shawara kan tattalin arziƙi a zamanin gwamnatin Theodore Orji.[3]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.