From Wikipedia, the free encyclopedia
Bloemfontein birni ne, da ke a ƙasar Afirka ta Kudu. Shi ne ɗaya daga cikin babban biranen uku Afirka ta Kudu (wasu biyu suna Pretoria da Cape Town). Shi ne babban birnin lardin Free State ('Yantacce Jiha). Bloemfontein yana da yawan jama'a 747,431, bisa ga ƙidayar 2011. An gina birnin Bloemfontein a shekara ta 1846.
Bloemfontein | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Suna saboda | fure da fountain (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu | ||||
Province of South Africa (en) | Free State (en) | ||||
Metropolitan municipality in South Africa (en) | Mangaung Metropolitan Municipality (en) | ||||
Babban birnin |
Union of South Africa (en) Afirka ta kudu Free State (en) Orange Free State (en) Orange River Colony (en) Mangaung Metropolitan Municipality (en) Orange Free State Province (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 256,185 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 1,084.75 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 236.17 km² | ||||
Altitude (en) | 1,395 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Kroonstad (en)
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1846 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 9301 da 9300 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 051 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | bloemfontein.co.za |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.