Bilal Ibn Rabaha
From Wikipedia, the free encyclopedia
Bilal daya daga cikin manyan sahabbai, ya yi imani da Annabi a farkon Musulunci, Bilal baki ne, dan asalin kasar Habasha, kuma shi ne Ladan na farko a tarihin musulunci.
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Bilal Ibn Rabaha | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Masarautar Aksum, 581 |
ƙasa | Khulafa'hur-Rashidun |
Mutuwa | Damascus, 642 |
Makwanci | Bab al-Saghir Cemetery (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Sahabi |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Badar Nasarar Makka |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Kulle