Bachir Mané
From Wikipedia, the free encyclopedia
Bachir Mouhamed Mané (an haife shi a ranar 20 ga watan Disamba shekara ta 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a ƙungiyar Seria D ta Italiya Angri .[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Bachir Mané | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Dakar, 1 ga Janairu, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Kulle