Aurélie Allet
From Wikipedia, the free encyclopedia
Aurélie Marie Elisa Allet (An haifeta ranar 1 ga watan Yuli, 1997) ƴar wasan badminton ce ta Mauritius.[1] Ta kasance gwarzuwar gwanayen gwal biyu a Gasar Cin Kofin African junior na shekarar 2013 da Wasannin Matasan Afirka na shekarar 2014.[2] [3] Ta yi gasa a gasar Commonwealth ta shekarar 2018 a Gold Coast,[4] kuma a watan Yuni 2018, Allet ta lashe ttile ɗin ta na farko na babban matsayi na kasa da kasa a gasar kasa da kasa ta Mauritius a cikin mixed doubles event tare da Julien Paul.[5] Allet ya fafata a Gasar Wasannin Afirka na shekarar 2019, kuma ya ci lambar tagulla a gasar da aka yi na mixed doubles.[6]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Aurélie Allet | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Quatre Bornes (en) , 1 ga Yuli, 1997 (26 shekaru) |
ƙasa | Moris |
Harshen uwa | Faransanci |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wasan badminton |
Mahalarcin
|
Kulle