Argun, Chechen Republic
From Wikipedia, the free encyclopedia
Argun ( Russian: Аргу́н , pronounced [ɐrˈgun] ), wanda kuma aka sani da Ustrada ( Chechen or Orga-Ghala Chechen ) wani gari ne a cikin Jamhuriyar Chechen, Russia, wanda yake kan Kogin Argun. Garin na da yawan jama'a: 29,525 ( Kidayar shekara ta 2010 ) akwai mutane 25,698 ( Kidayar shekara ta 2002 ) 25,491 ( Kidayar shekara ta 1989 ) akwai adadin mutane 22,000 (1968).
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Argun, Chechen Republic | |||||
---|---|---|---|---|---|
Орга-Гӏала, Устаргӏардойн-Эвла (ce) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Republic of Russia (en) | Chechnya (en) | ||||
Urban okrug in Russia (en) | City of Argun (en) | ||||
Babban birnin |
City of Argun (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 15,148 (1970) | ||||
• Yawan mutane | 240.44 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Harshen Cecen Rashanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 63 km² | ||||
Altitude (en) | 116 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1819 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 366281–366287 da 366310 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 87147 | ||||
OKTMO ID (en) | 96702000001 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | newargun.ru |
Kulle
A cikin watan Afrilu na shekara ta 2017 wata jaridar Rasha mai zaman kanta Novaya Gazeta ta yi rubuce-rubuce cewa hukumomin Checheniya sun kafa abin da ake kira da suna " sansanonin tattara 'yan luwadi ", a cikin garin.