![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/a/a6/FC_Liefering_gegen_FC_Blau-Wei%25C3%259F_Linz_%252823._Mai_2021%2529_18.jpg/640px-FC_Liefering_gegen_FC_Blau-Wei%25C3%259F_Linz_%252823._Mai_2021%2529_18.jpg&w=640&q=50)
Amankwah Forson
From Wikipedia, the free encyclopedia
Forson Amankwah (an haife shi 31 Disamba 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan dama na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Austria Red Bull Salzburg.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ghana, 31 Disamba 2002 (21 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.73 m |
Kulle