![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/9c/RC_Lens_-_Red_Star_%252804-08-2018%2529_21.jpg/640px-RC_Lens_-_Red_Star_%252804-08-2018%2529_21.jpg&w=640&q=50)
Amadou Diallo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Amadou Tidiane Diallo (an haife shi ranar 21 ga watan Yuni, 1994), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar CS Mioveni ta Romania. An haife shi a Faransa, Diallo ya wakilci Guinea a duniya.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
14th arrondissement of Paris (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gine | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 178 cm |
Kulle