Alp Arslan
From Wikipedia, the free encyclopedia
Alp Arslan, Cikakken suna Muhammad bin Dawud Chaghri shi ne na biyun Seljuk Sultan wanda ya yi sarauta daga 1063 zuwa 1072. Ya shahara da Girman mallaka na Anatolia bayan ya kayar da Rumawa a Yaƙin Manzikert da Faɗaɗa Daular Seljuk.
Quick Facts Sultan of the Seljuq Empire (en), Rayuwa ...
Alp Arslan | |||
---|---|---|---|
4 Satumba 1063 - 15 Disamba 1072 ← Tughril I (en) - Malik-Shah I (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 20 ga Janairu, 1029 (Gregorian) | ||
ƙasa | Seljuk Empire (en) | ||
Mutuwa | Amu Darya (en) , 15 Disamba 1072 (Gregorian) | ||
Makwanci | Merv (en) | ||
Yanayin mutuwa | (stab wound (en) ) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Chaghri Beg | ||
Abokiyar zama | Seferiye Hatun (en) | ||
Yara | |||
Ahali | Kavurt (en) da Yaquti (en) | ||
Yare | Seljuk dynasty (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Shugaban soji | ||
Imani | |||
Addini | Mabiya Sunnah |
Kulle
Bajintar da Muhammad bin Dawud Chaghri ya yi a fagen soja da kuma kwarewar yaki ya sa ake masa lakabi da Alp Arslan, wanda ke nufin "Jarumi Zaki" a Turkanci.