Ahmed Mogni
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ahmed Mogni (an haife shi a ranar 10 ga watan Oktoba 1991) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. An haife shi a Faransa, yana buga wa tawagar kasar Comoros wasa.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Ahmed Mogni | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 4th arrondissement of Paris (en) , 10 Oktoba 1991 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.75 m |
Kulle