From Wikipedia, the free encyclopedia
Abdul-Karim al-Karmi (an haifeshi a shekarar ta 1909 ya mutu a ranar 11 ga watan Oktoban 1980), wanda aka fi sani da Abu Salma, ya kasance Marubucin waƙoƙin Bafalasdine kuma ɗaya daga cikin mawaƙan Larabawa. An haifeshi a garin Tulkarm kuma ya mutu a Washington. Ya kasance mai karɓar kyaututtuka da dama kuma shi ne shugaban ƙungiyar marubutan Falasdinawa da Jouranlists Har zuwa karshen rayuwarsa.
Abdul-Karim al-Karmi | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | عبد الكريم سعيد علي منصور الكرمي |
Haihuwa | Tulkarm (en) , 1909 |
ƙasa | State of Palestine |
Ƙabila | Falasdinawa |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Washington, D.C., 11 Oktoba 1980 |
Makwanci | Q106521031 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Sepsis) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Said Karmi |
Yara | |
Ahali | Abd al-Ghani al-Karmi (en) , Ahmad Shakir al-Karmi (en) , Hasan Karmi (en) da Mahmud al-Karmi (en) |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta | Al-Fadiliya School (en) |
Matakin karatu | licentiate (en) |
Harsuna |
Larabci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe |
Mahalarcin
| |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba |
Palestine Liberation Organization (en) Palestinian National Council (en) General Union for Palestinian Writers (en) Arab Writers Union (en) |
Fafutuka |
Palestinian literature (en) Arabic literature (en) |
Sunan mahaifi | أبو سلمى da زيتونة فلسطين |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Abdul-Karim al-Karmi (Abu Salma) an haife shi a 1909 a garin Tulkarm, West Bank. Yayi karatun lauya.
Ɗan uwansa malamin harshe ne na Larabci kuma mai gabatarwa Hassan Karmi. Abdul-Karim Yayi Aure da ɗansa likita Sa'id A. Karmi.
Ya mutu sakamakon cutar sepsis a 11 ga Oktoba 1980 a Asibitin Jami'ar George Washington da ke Washington, DC .
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.