From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙyaure na nufin marufin daki, wanda a yanzu mafi yawan mutane musamman matasa suka fi sanin shi da kofa. Amma mutanen zamfara da Sokoto suna Kiran kofa da suna Dangarama.[1]
gate | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | architectural element (en) , portal (en) da appliance (en) |
Ana kuma kiran kyaure da sunaye daban-daban ya danganta da wani yanki ne a Arewacin Najeriya, a kasa sunayen kyaure ne daban-daban:
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.