Ƙwallon Ƙafa a Ghana
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙwallon ƙafa ita ce wasa mafi shahara a Ghana . Tun a shekarar alif dari tara da hamsin da bakwai 1957, Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Ghana ce ke gudanar da wasan.[1] Ɓangaren ƙasa da ƙasa, Ghana na wakiltar Black Stars maza da mata Black Queens . Gasar ƙwallon ƙafa ta maza a cikin gida a Ghana ita ce Gasar Firimiya ta Ghana, kuma babbar gasar ƙwallon ƙafa ta mata a Ghana ita ce Gasar ƙwallon ƙafa ta mata ta Ghana .
Quick Facts Bayanai, Facet of (en) ...
Ƙwallon Ƙafa a Ghana | ||||
---|---|---|---|---|
sport in a geographic region (en) | ||||
Bayanai | ||||
Facet of (en) | ƙwallon ƙafa | |||
Wasa | ƙwallon ƙafa | |||
Wuri | ||||
|
Kulle