![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/92/Flag_of_the_Republic_of_the_Congo.svg/langha-640px-Flag_of_the_Republic_of_the_Congo.svg.png&w=640&q=50)
Ƙungiyar kwallon kafa ta Kongo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙunyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kongo ( Faransa : Équipe de football du Congo ), tana wakiltar Jamhuriyar Kongo a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta maza kuma hukumar kula da wasan ƙwallon ƙafa ta Kongo ce ke tafiyar da ita . Ba su taɓa samun gurbin shiga gasar cin kofin duniya ba, amma sun lashe gasar cin kofin Afrika a shekarar 1972 . Sun kuma lashe gasar ƙwallon ƙafa ta nahiyar Afirka a shekarar 1965 . Haka kuma ƙungiyar mamba ce ta FIFA da kuma hukumar ƙwallon ƙafa ta Afirka (CAF).
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Jamhuriyar Kwango |
Mulki | |
Mamallaki |
Fédération Congolaise de Football (en) ![]() |
fecofoot.cg… |
Kulle